Bankok (IQNA) Gwamnatin kasar Thailand na kokarin fitar da wadannan kayayyaki zuwa kasashen gabas ta tsakiya ta hanyar bunkasa sana'ar halal a lardunan musulmi da ke kan iyaka tsakanin Thailand da Malaysia.
Lambar Labari: 3490311 Ranar Watsawa : 2023/12/14
Tehran (IQNA) A watan gobe ne za a gudanar da baje koli da taron karawa juna sani kan sana’ar halal a Najeriya na tsawon kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3487596 Ranar Watsawa : 2022/07/26