IQNA - Labulen Ka'aba baƙar fata ne na alharini da aka yi masa ƙulla ayoyin Alƙur'ani mai girma kuma ana canza shi duk shekara a lokacin aikin Hajji da safiyar Arafa.
Lambar Labari: 3491342 Ranar Watsawa : 2024/06/15
Tehran (IQNA) An canza labulen dakin Allah a Makkah a karon farko a farkon sabuwar shekara ta Hijira a daren jiya 1 ga watan Muharram a kasar Saudiyya daidai 30 ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3487610 Ranar Watsawa : 2022/07/30
Tehran (IQNA) gwamnatin Isra’ila ta kara tsawaita dokar hana babban limamamin masallacin Quds shiga cikin masallacin daga nan har zuwa watanni hudu.
Lambar Labari: 3484861 Ranar Watsawa : 2020/06/04
Tehran (IQNA) yanayin yadda mutane suke gudanar da harkokinsu a cikin dararen watan Ramadan a Masar.
Lambar Labari: 3484789 Ranar Watsawa : 2020/05/12