iqna

IQNA

Malamin Yahuduwa Ya Ce:
Meir Hirsch, malamin addinin yahudawa kuma shugaban kungiyar yahudawa "Naturi Carta" ya bayyana cewa: "An haramtawa matsuguna shiga masallacin Al-Aqsa bisa ka'idojin Shari'ar Yahudawa."
Lambar Labari: 3488454    Ranar Watsawa : 2023/01/05

Kungiyar Al-Azhar don yaki da tsattsauran ra'ayi:
Kungiyar Al-Azhar da ke sa ido kan yaki da tsattsauran ra'ayi, yayin da take maraba da sakin 'yar jaridar Musulman Indiya, ta bayyana raguwar rikice-rikicen addini a Indiya da ya dogara da yaki da kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3487621    Ranar Watsawa : 2022/08/01