Tehran (IQNA) Hukumar kula da kur'ani ta kasar Afirka ta Kudu (SANQC) kungiya ce ta Musulunci wacce shirinta na farko shi ne gasar haddar kur'ani ta kasa da ake gudanarwa a kowace shekara, kuma sakatariyarta ce ke karkashin jagorancin malaman kimiyyar karatu .
Lambar Labari: 3487631 Ranar Watsawa : 2022/08/03