iqna

IQNA

IQNA - Daruruwan al'ummar Yahudawan Australiya ne suka fitar da wani cikakken talla a cikin jaridun kasar guda biyu, inda suka kira shirin shugaban Amurka na kwashe mutanen Gaza daga kisan kare dangi tare da yin watsi da shi.
Lambar Labari: 3492816    Ranar Watsawa : 2025/02/27

Tehran (IQNA) Al-Azhar Watch ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa matashin dan jarida Bafalasdine tare da jaddada cewa duniya ce ke da alhakin ta'addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka dole ne ta dauki matakin dakatar da munanan laifukan da take aikatawa.
Lambar Labari: 3487377    Ranar Watsawa : 2022/06/03

Tehran (IQNA) jami’an tsaron Isra’ila dauke da muggan makamai sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485577    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Tehran (IQNA) sakamakon yanayin da ake cikin an sanar da cewa za a gudanar da tarukan Muharram a Najaf a cikin kwararan matakai .
Lambar Labari: 3485107    Ranar Watsawa : 2020/08/21

Tehran (IQNA) masu gudanar da aikin hajjin bana sun yi dawafin bankawana.
Lambar Labari: 3485052    Ranar Watsawa : 2020/08/03

Tehran (IQNA) a yau ne gudanar da idin babbar salla ko kuma sallar layya a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485039    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
Lambar Labari: 3481177    Ranar Watsawa : 2017/01/27