A shekarar bana yanayin sallar ya sha bamban da sauran shekaru da suka gabata, inda ake gudanar da sallar a cikin irin wannan yanayi na corona, kamar yadda kuma a wasu kasashen an samu damar gudanar da sallar, wasu kasashen kuma ba a gudanar da sallar ba.
A kasashen da aka samu damar gudanar da sallar idin a yau, an dauki kwararan matakai na kariya, da suka hada da bayar da tazara, da kuma saka atakunkumin fuska da yin amfani da sanadarai masu kashe kwayoyin cuta.
Bangkok, Thailand
Jakarta, Indonesia
UAE
Sharjah, UAE
Java, Indonesia
Aceh, Indonesia
UAE
Aceh, Indonesia
Jakarta, Indonesia
Jakarta, Indonesia
Kerala, India
Kabul, Afghanistan