Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484876 Ranar Watsawa : 2020/06/08
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bukaci masarautar Saudiyya da ta saki Falastinawa da take tsare da su ba tare da wani dalili ba.
Lambar Labari: 3484772 Ranar Watsawa : 2020/05/07
Tehran (IQNA) kwamitin yaki da nuna wariya na kasashen turai ya yi gargadi kan karuwar nuna kyama ga musulmi a cikin kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 3484568 Ranar Watsawa : 2020/02/28
Bangaren kasa da kasa, za a girmama mahardata kur’ani mai tsarki a makarantar Tanzil da ke kasar Australia.
Lambar Labari: 3484056 Ranar Watsawa : 2019/09/16
Bangaren kasa da kasa, dakin ajiye kayan tarihin musulunci na kasar Malayzia an kafa shi ne tun a cikin shekara ta 1998.
Lambar Labari: 3483885 Ranar Watsawa : 2019/07/27
Rundunar sojojin kasar Myanmar ta sanar da dakatar da bude wuta kan yankunan musulmin Rohingya har tsawon watanni hudu masu zuwa.
Lambar Labari: 3483241 Ranar Watsawa : 2018/12/22
Bangaren kasa da kasa, Musa Abdi shugaban yankin Somaliland ya halarci wurin taron kammala gasar kur’ani mai tsarki ta yankin da ake gudanarwa a kowace shekara .
Lambar Labari: 3482721 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar dabikin yaye wasu daliban kur’ani su 200 a wata bababr cibiyar koyar da karatun kur’ani a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3482662 Ranar Watsawa : 2018/05/15
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya za ta fara aiwatar dacwani shiri na daukar malaman makarantu domin hanay yaduwar tsatsauran ra'ayin addini.
Lambar Labari: 3481691 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kai hare-hare a kan musulmi da wurarensu da kuma kaddarorinsu a cikin kasar Austria idan aka kwatanta da shekara r 2016.
Lambar Labari: 3481361 Ranar Watsawa : 2017/03/30
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani zaman taro na karawa juna sani kan addinin muslunci a jami'ar Haidelburg da ke kasar Jamus.
Lambar Labari: 3480932 Ranar Watsawa : 2016/11/12
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702 Ranar Watsawa : 2016/08/12