Tehran (IQNA) Fatima Youssef Adli, wata budurwa ce ‘yar kasar Masar wacce ta rubuta kur’ani mai tsarki gaba daya cikin watanni biyar.
Lambar Labari: 3486707 Ranar Watsawa : 2021/12/20
Tehran (IQNA) ana nuna fargaba matuka kan yiwuwar rushewar masallacin Cordoba na tarihi da ke kasar Spain.
Lambar Labari: 3486649 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) Taha Izzat matashi ne dan sheakara 17 da ya shahara da karatun kur'ani da kyakkyawan sauti a kasar Masar
Lambar Labari: 3486597 Ranar Watsawa : 2021/11/23
Tehran (IQNA) Sheikh Abu al-Wafa al-Sa'idi ya kasance daya daga cikin manyan makarantun kur'ani mai tsarki a Masar da kuma duniyar musulmi, wanda ya rasu shekara guda da ta wuce yana da shekaru 64 a duniya.
Lambar Labari: 3486584 Ranar Watsawa : 2021/11/20
Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da yadda yahudawa suke gallaza wa Falastinawa.
Lambar Labari: 3486541 Ranar Watsawa : 2021/11/11
Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana damuwa kan matsalolin da ake kokarin haifar wa kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486428 Ranar Watsawa : 2021/10/15
Tehran (IQNA) A rana yau ce al'ummar kasar Iraki suke kada kuri'a a zaben ‘yan majalisar dokokin kasar.
Lambar Labari: 3486409 Ranar Watsawa : 2021/10/10
Tehran (IQNA) mabiya mazhabar Ahlul bait suna gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Ridha (AS) a kasar Canada.
Lambar Labari: 3486396 Ranar Watsawa : 2021/10/07
Tehran (IQNA) wani bincike ya yi nuni da cewa sakamakon matakan da gwamnatin China take dauka a kan musulmin Uighur adadinsu zai ragu da yawan mutane kimanin 4.5.
Lambar Labari: 3486241 Ranar Watsawa : 2021/08/26
Tehran (IQNA) Ana shirin harba wani tauraron dan adam a kasar Kazakhstan wanda ya shafi watsa shirye-shirye na kur'ani zalla.
Lambar Labari: 3486071 Ranar Watsawa : 2021/07/03
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da Sheikh Sadiq Sayyid Alminshawi da kuma 'ya'yansa.
Lambar Labari: 3485973 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) shugaban Afirka ta kudu ya bayyana cewa, abin da yake faruwa a kan al’ummar Gaza yana tuna masa da mulkin wariya a Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485929 Ranar Watsawa : 2021/05/19
Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi gargadi kan cin zalun da Isra’ila take yi akan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485792 Ranar Watsawa : 2021/04/07
Tehran (IQNA) ‘Yar takarar shugabancin Faransa mai tsatsauran ra'ayi ta bukaci a kafa dokar hana saka hijabin muslunci a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
Lambar Labari: 3485612 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Faransa ya nuna rashin amincewarsa da daftarin dokar da aka gabatar a majalisa, na neman a hana kananan yara mata saka hijabi a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3485567 Ranar Watsawa : 2021/01/19
Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta bukaci Isra’ila ta dakatar da rushe-rushen gidajen Falasdinawa.
Lambar Labari: 3485341 Ranar Watsawa : 2020/11/06
Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana sallar jami’an gwamnatin UAE a cikin masallacin Quds da cewa haram ce.
Lambar Labari: 3485098 Ranar Watsawa : 2020/08/18
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Malaysia ta bayar da taimakon kudi fiye dad ala miliyan hudu ga cibiyoyin musulmi 1830 a kasar.
Lambar Labari: 3485031 Ranar Watsawa : 2020/07/28
Tehran (IQNA) lauyoyin sheikh Ibrahim Zakzaky sun bukaci da a sake shi da mai dakinsa sakamakon matsalolin da suke fama da su.
Lambar Labari: 3484995 Ranar Watsawa : 2020/07/18
Tehran (IQNA) Hukumomin Saudiyya sun sanar da cewa, ‘yan kasar da kuma sauran kasashen ketare da suke cikin kasar ne za su gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484922 Ranar Watsawa : 2020/06/23