iqna

IQNA

IQNA - Cibiyar kula da kur'ani ta kasar Yemen ta kaddamar da gangamin "kuma ku nasiha da gaskiya" a yayin bikin ranar kur'ani ta duniya.
Lambar Labari: 3492668    Ranar Watsawa : 2025/02/01

IQNA - Darul Qur'an Astan Hosseini ta kaddamar da wani taron karawa juna sani na koyar da hanyoyin haddar kur'ani da nufin karawa masu koyon kur'ani basirar haddar cikin kwanaki 10.
Lambar Labari: 3492115    Ranar Watsawa : 2024/10/29

Tehran (IQNA) Kungiyar "Bait al-Qur'an" ta kasar Kuwait ta samu rajista a hukumance ta hanyar wani umarni na ministan harkokin zamantakewa na kasar.
Lambar Labari: 3487728    Ranar Watsawa : 2022/08/22