Bayan sukar ma’aikatar Kula da harkokin Nishaɗi a Saudiyya;
Tehran (IQNA) Kungiyar Demokradiyya a kasashen Larabawa ta sanar da cewa hukumomin Saudiyya sun yanke hukuncin daurin shekaru 10 a kan Saleh Al-Talib, limamin Masallacin Harami.
Lambar Labari: 3487735 Ranar Watsawa : 2022/08/23