IQNA – Mataimakin shugaban kungiyar Jama’atu-Islami Hind ya ce babban abin da ke kawo cikas ga hadin kai a tsakanin kasashen musulmi shi ne rashin manufa ta siyasa, yana mai jaddada cewa dole ne gwamnatoci su yi aiki da abin da ya wuce kalamai da kudurori.
Lambar Labari: 3493898 Ranar Watsawa : 2025/09/20
Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan kasar Sweden ta sanar a jiya, 27 ga watan Fabrairu cewa: Ba a ba da izini ga wanda ya nemi ya kona kur’ani a gaban ginin ofishin jakadancin Iraqi da ke Stockholm ba.
Lambar Labari: 3488677 Ranar Watsawa : 2023/02/17
Me Kur’ani Ke Cewa (26)
Mutum yakan jure wahalhalu da dama a rayuwa; Duk a lokacin yaro da kuma lokacin da ya girma kuma ya kafa iyali. Alqur'ani ya jaddada cewa mutum yana rayuwa cikin kunci kuma wannan kuncin yana cikin rayuwarsa, amma menene wannan wahala?
Lambar Labari: 3487736 Ranar Watsawa : 2022/08/23