A karon farko;
Tehran (IQNA) Shugaban gidan radiyon kur’ani mai tsarki Reza Abdus Salam a karon farko ya sanar da wannan mataki da gidan rediyon ya dauka na watsa wasu karamomi 5 da ba kasafai ake samun su ba na shahararran karatuttukan Masar.
Lambar Labari: 3487749 Ranar Watsawa : 2022/08/26