iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jami'in kula da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin Gabas ta Tsakiya ya jaddada cewa, dukkanin matsugunan da Isra'ila ke yi a yankunan da ta mamaye haramun ne bisa dokokin kasa da kasa, kuma suna kawo cikas ga zaman lafiya.
Lambar Labari: 3487751    Ranar Watsawa : 2022/08/26