iqna

IQNA

musulmi
Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya da Sheikh Al-Azhar sun fitar da sakonni daban-daban na taya Musulman duniya murnar Sallah.
Lambar Labari: 3489016    Ranar Watsawa : 2023/04/21

Tehran (IQNA) Cibiyar raya al'adun muslunci ta birnin Landan ta sanar da karuwar samar da ayyukan jin kai ga musulmi da wadanda ba musulmi ba a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3489013    Ranar Watsawa : 2023/04/20

Tehran (IQNA) Andre Ayew, dan wasan musulmi na kungiyar kwallon kafa ta Ghana, ya bayar da abinci ga masu azumi kusan 200 da suke bukata.
Lambar Labari: 3488973    Ranar Watsawa : 2023/04/14

Maballigi musulmi daga Colombia a wurin taron baje kolin kur'ani;
Tehran (IQNA) Islam Abdul Hakim Akbar ya ce: Al'adun sahyoniyawan da suka mamaye kasashen Amurka suna neman rugujewar mutum da iyali, don haka don tunkarar wadannan hare-hare na matsorata, wajibi ne mu yi amfani da dabaru da hanyoyin da suka ginu bisa koyi da Imamai Ma'asumai. Imamai (AS) da Alqur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3488950    Ranar Watsawa : 2023/04/10

Tehran (IQNA) Ministar ciniki ta kasar Canada Mary Ng ta yi Allah wadai da laifin wulakanta kur'ani mai tsarki da kuma cin zarafin masu ibada a wani masallaci da ke birnin Markham na kasar, ta kuma jaddada cewa wannan lamari ba shi da wani matsayi a cikin al'ummar kasar ta Canada.
Lambar Labari: 3488943    Ranar Watsawa : 2023/04/09

Tehran (IQNA)  Sofian Amrobat, dan wasan Morocco na kungiyar Fiorentina, a karawar da kungiyar ta yi da Inter Milan a wani dan gajeren hutu saboda kasancewar ma’aikatan lafiya a filin da kuma matakin da abokin wasansa Luca Ranieri ya dauka na bayar da wannan damar, ya haifar da da mai ido, inda ya samu damar yin buda baki.
Lambar Labari: 3488910    Ranar Watsawa : 2023/04/03

Tehran (IQNA) Sir Lindsay Hoyle, kakakin majalisar dokokin kasar Birtaniya, ya karbi bakuncin gungun wakilan musulmi na majalisar dokokin kasar, da fitattun masu rike da madafun iko, da kuma wasu al’ummar musulmi n kasar nan a wajen buda baki na wannan majalisa.
Lambar Labari: 3488900    Ranar Watsawa : 2023/04/01

Rahamar Allah tana gudana a cikin dukkan abubuwa da abubuwan da suke faruwa a duniya, kuma babu wani abu a duniya da ba ya karkashin rahamar Ubangiji, kuma ko shakka babu sharadi na samun rahamar Ubangiji na musamman shi ne tuba da neman gafara.
Lambar Labari: 3488887    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Dakarun mamaya sun kai farmaki ne da asuba a yau litinin, a harabar masallacin Al-Aqsa da masallacin Al-Qibli, inda suka kai auka kan masu ibada da karfin tsiya.
Lambar Labari: 3488875    Ranar Watsawa : 2023/03/27

Sakataren kwamitin muslunci na kasar Spain, yayin da yake jaddada gagarumin ci gaban al'ummar musulmi a wannan kasa cikin shekaru 30  da suka gabata, ya bayyana cewa: Musulman kasar Spain suna isar da sakon jaddada hadin kai na addini ta hanyar shigar da makwabtansu wadanda ba musulmi ba a cikin bukukuwan watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488869    Ranar Watsawa : 2023/03/26

Tehran (IQNA) Bayan kimanin watanni 18, wani kamfani na kasar Ingila a birnin Bradford ya yi nasarar kera wani murfin da ya dace da amfani da mata musulmi a cikin 'yan sanda.
Lambar Labari: 3488866    Ranar Watsawa : 2023/03/26

Sakon fadar Vatican kan lokacin watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Ta hanyar buga saƙon watan Ramadan da Eid al-Fitr, hedkwatar tattaunawa tsakanin addinai ta Vatican ta nemi Kiristoci da Musulmi a faɗin duniya da su haɗa kai don samar da zaman lafiya da jituwa tare da adawa da al'adun ƙiyayya.
Lambar Labari: 3488864    Ranar Watsawa : 2023/03/25

Teharan (IQNA) Musulmi a birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya, sun kaddamar da wani shiri na taimakon mabukata tare da raba kayan abinci ga mabukata.
Lambar Labari: 3488862    Ranar Watsawa : 2023/03/25

Tehran (IQNA) Dalibai a jami'ar Wisconsin da ke kasar Amurka na yin taruwa a cikin wadannan kwanaki domin murnar ganin watan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3488857    Ranar Watsawa : 2023/03/24

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Brighton ta kasar Ingila ta gayyaci musulmai da su halarci bukin buda baki a filin wasa na kungiyar a mako mai zuwa.
Lambar Labari: 3488848    Ranar Watsawa : 2023/03/22

Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Biritaniya ta sanar da neman mutumin da ya kai wa wani mai ibada hari a Birmingham, wanda ya yi sanadiyyar kona tufafinsa.
Lambar Labari: 3488846    Ranar Watsawa : 2023/03/21

Tehran (IQNA) Yayin da watan Ramadan ke gabatowa, musulman kasar Canada suma suna shirye-shiryen gudanar da ayyukan wannan wata. Musulman birnin Montreal ma sun yi maraba da wannan wata mai alfarma ta hanyar kafa kasuwar bajekoli ta Ramadan.
Lambar Labari: 3488845    Ranar Watsawa : 2023/03/21

Tehran (IQNA) Hotunan Sadio Mane dan kasar Senegal na kungiyar Bayern Munich, yana karatun kur'ani ya samu karbuwa daga wajen musulmi masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488838    Ranar Watsawa : 2023/03/20

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta sanar da cewa za ta gudanar da bukin buda baki ga jama'a a filin wasanta na wannan watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488824    Ranar Watsawa : 2023/03/17

Tehran (IQNA) Kwanaki kadan gabanin fara azumin watan Ramadan daya daga cikin shugabannin na hannun daman Faransa ya soki yadda ake samar da kayayyakin halal a shagunan kasar tare da bayyana hakan a matsayin wani yunkuri na musuluntar da kasar Faransa.
Lambar Labari: 3488823    Ranar Watsawa : 2023/03/17