iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Birnin Karbala yana cike da maziyarta da suka zo wannan birni mai alfarma daga larduna daban-daban na kasar Iraki da wasu kasashen duniya.
Lambar Labari: 3487862    Ranar Watsawa : 2022/09/16

Tehran (IQNA) Tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussein (a.s) ya fara isa harabar hubbarensa mai alfarma
Lambar Labari: 3487777    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Yin sadaka yana daga cikin ayyukan da ake so a cikin watan Safar, duk da cewa yin sadaka ba wai kawai bayar da kudi ga mabukata ba ne. Manzon Allah (S.A.W) ya ce: murmushinka ga dan uwanka sadaka ne, umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna sadaka ce, shiryar da wanda ya bata sadaka ce.
Lambar Labari: 3487767    Ranar Watsawa : 2022/08/29