IQNA - Gidan Rediyon Mauritania dake birnin Nouakchott ya sanar da fara nadar sauti da mushaf na gani da Qaloon daga Nafee da Warsh daga Nafee suka rawaito.
Lambar Labari: 3491746 Ranar Watsawa : 2024/08/24
Babban Mufti na Serbia:
Tehran (IQNA) Babban Mufti na Hukumar Ruhani ta Musulman Sabiya ya jaddada cewa, babu rashin fahimta, gaba da gaba tsakanin bangarori daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3487788 Ranar Watsawa : 2022/09/02