Bayanin Tafsisri Da Malaman Tafsiri (3)
        
        Tafsirin Nur ya kunshi dukkan surorin kur’ani mai tsarki kuma a cewar marubucin, makasudin hada wannan tafsirin shi ne yin darussa daga cikin kur’ani ta fuskar teburi da sakonni.
                Lambar Labari: 3487818               Ranar Watsawa            : 2022/09/07