IQNA - Lambun kur'ani na Qatar ya tattara tsaba miliyan uku na tsire-tsire marasa kan gado tare da halayen muhallinsu. Wannan bankin iri na iya taimakawa wajen farfado da wasu tsire-tsire da ke cikin hatsari.
Lambar Labari: 3492098 Ranar Watsawa : 2024/10/26
Tehran (IQNA) "Eldar Alauddin F" Mufti na Moscow kuma limamin masallacin Jama na wannan birni, ya samu tarba daga babban sakataren majalisar Shirzad Abdurrahman Taher a ziyarar da ya kai majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3487859 Ranar Watsawa : 2022/09/15