IQNA

Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani na duniya daga kasar Iran na karatun kur'ani na bai daya.

Fitattun mahardata kur'ani na duniya daga kasar Iran suna karatu na bai daya daga aya ta 6 da ta 7 a cikin suratul Infitar.
Daga cikin Makarantan akwai Mehdi Gholamnejad, Hossein Fardi, Vahid Nazarian da Mohsen Yar Ahmadi.

Abubuwan Da Ya Shafa: fitattu ، mahardata ، makaranta ، na duniya ، daga kasar Iran