IQNA - Cibiyoyin Musulunci da masallatai da cibiyoyi a kasar Canada sun kaddamar da shirye-shiryen “Watan Tarihin Musulunci”, wadanda ake gudanarwa duk shekara a watan Oktoba.
Lambar Labari: 3493981 Ranar Watsawa : 2025/10/05
Reshen kungiyar fayyace ayyukan kur'ani na kasar Lebanon a "Beirut" ne za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa karo na 25 na shekara shekara na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3487969 Ranar Watsawa : 2022/10/07