iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A tsakiyar watan Nuwamba ne za a gudanar da gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na 9 a kasar Saudiyya tare da kara bangaren "Mafi Kyawun Murya".
Lambar Labari: 3488077    Ranar Watsawa : 2022/10/26