Tehran (IQNA) Harin ta’addancin da kungiyar ISIS ta kai a hubbaren Sayyid Ahmad bin Musa (AS) da ke Shiraz, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 15 tare da raunata masu ziyara 27, tare da yin Allah wadai da wasu kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488078 Ranar Watsawa : 2022/10/27