kisan musulmi

IQNA

Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta Azhar ta yi tir da Allawadai da kakakusar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai wa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485996   Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587   Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran- (IQNA) kwamitin malaman addinin muslunci a  kasar Yemen ya yi tir da Allawadai da kisan musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484585   Ranar Watsawa : 2020/03/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira da a kawo karshen kisan musulmi a kasar Sri Lanka ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3482463   Ranar Watsawa : 2018/03/08

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren majalisar dinkin duniya kan ayyukan jin kai ya karyata rahoton da gwamnatin Myanmar ta bayar kan zarginta da ake yi da kisan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481209   Ranar Watsawa : 2017/02/07