iqna

IQNA

barazana
IQNA - Musulman Dearborn, daya daga cikin manyan cibiyoyi na al'ummar musulmin Amurka, sun fuskanci tsananin kyamar Islama bayan yakin Gaza. Sun tashi don fuskantar wannan al'amari ta hanyar amfani da kwarewar yanayi bayan 11 ga Satumba.
Lambar Labari: 3490633    Ranar Watsawa : 2024/02/12

IQNA - Avigdor Lieberman, tsohon ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi barazana ga Afirka ta Kudu kan goyon bayan da yake baiwa Falasdinu.
Lambar Labari: 3490480    Ranar Watsawa : 2024/01/15

Beirut (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta fadada hare-harenta, to za a mayar da martani sau biyu, kuma mun tabbatar wa yahudawan sahyoniya cewa mu maza ne a fagen fama, kuma ba za mu taba kasawa ba, da barazana r Isra'ila da Amurka, da kuma barazana r kasa da kasa, ba su da wani tasiri a kanmu."
Lambar Labari: 3490360    Ranar Watsawa : 2023/12/25

Washington (IQNA) Wakiliyar majalisar wakilan Amurka ta bayyana cewa an yi mata barazana saboda sukar da take yi kan ayyukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3490018    Ranar Watsawa : 2023/10/22

Copenhagen (IQNA) Ministan shari'a na kasar Denmark ya sanar da cewa, yana daukar barazana r kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida na gudanar da ayyuka a wannan kasa bayan wulakanta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489653    Ranar Watsawa : 2023/08/16

Tehran Kungiyar masallatan Faransa, ta yi nuni da karuwar kyamar addinin Islama, ta yi gargadi kan yiwuwar kai wa musulmi hari.
Lambar Labari: 3489263    Ranar Watsawa : 2023/06/06

Tehran (IQNA) Wani marubuci dan kasar Faransa ya nemi afuwar musulmi bayan kalaman wariya da ya yi, ya kuma jaddada cewa ya yi kuskure a kan musulmi.
Lambar Labari: 3489243    Ranar Watsawa : 2023/06/02

Magajin garin London:
Tehran (IQNA) Magajin garin Landan ya bayyana a wani taron manema labarai cewa saboda kasancewarsa musulmi, an zalunce shi da ayyukan kyamar addinin Islama har ma da yi masa barazana r kisa.
Lambar Labari: 3489182    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Ofishin Sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka kan ci gaba da kai hare-haren soji na gwamnatin sahyoniyawan a zirin Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 25, da raunata wasu Palasdinawa 76 da kuma lalata wasu gine-gine da dama a Gaza.
Lambar Labari: 3489127    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Tehran (IQNA) A ranar Laraba ne 'yan sandan kasar Sweden suka hana wata sabuwar zanga-zanga a babban birnin kasar Stockholm, wadda ta hada da kona kur'ani mai tsarki
Lambar Labari: 3488636    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Tehran (IQNA) Cibiyoyin makarantun gaba da sakandare 50 da ke karkashin kulawar cibiyar Maktab Al-kur’ani ta lardin Tehran suna gudanar da ayyukansu ne a daidai lokacin da ake gudanar da shekarar karatu ta 1401-1402, inda ake karbar sabbin dalibai na shekaru biyar da shida.
Lambar Labari: 3488033    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Masallacin yana da matsayi na musamman a Musulunci. Duk da cewa masallacin ana daukarsa a matsayin cibiyar ibada da bautar Allah, amma ayyukan masallaci a tsawon tarihi sun nuna cewa masallacin yana da matsayi na musamman a harkokin zamantakewa da siyasa, baya ga batutuwan addini.
Lambar Labari: 3487924    Ranar Watsawa : 2022/09/28

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta lardin Diyala da ke gabashin kasar Iraki ta aike da sako ga Massoud Barzani, shugaban jam'iyyar Kurdistan Democratic Party ta Iraki, inda ta bukace shi da ya kori 'yan kungiyar Mossad daga yankin Kurdawa nan take a yau 17 ga watan Maris.
Lambar Labari: 3487070    Ranar Watsawa : 2022/03/18

Tehran (IQNA) ‘Yan Sanda Isra’ila sun ruguza gidan wasu iyalan Falasdinawa a unguwar Sheikh Jarrah dake gabashin birnin Qods.
Lambar Labari: 3486843    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa, saka kungiyar cikin kungiyoyin 'yan ta'adda ba shi da wani tasiri a kan kungiyar.
Lambar Labari: 3486610    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) Gwamnatin Australia, ta sanya gabadayan kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon a jerin kungiyoyin da take kallo a matsayin na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3486599    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin ta’addancin na kunar bakin wake da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki a jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3485578    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Ministan harkokin wajen Iran ya mayarwa shugaban Amurka da martani dangane da barazana r da ya yi a kan akasar Iran.
Lambar Labari: 3483657    Ranar Watsawa : 2019/05/20

Bangaren kasa da kasa, an kame wani mutum dan shekaru 35 da yake aikewa da wasiku yana yi musulmi barazana a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482754    Ranar Watsawa : 2018/06/13

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
Lambar Labari: 3482470    Ranar Watsawa : 2018/03/12