iqna

IQNA

Ofishin Sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka kan ci gaba da kai hare-haren soji na gwamnatin sahyoniyawan a zirin Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 25, da raunata wasu Palasdinawa 76 da kuma lalata wasu gine-gine da dama a Gaza.
Lambar Labari: 3489127    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Tehran (IQNA) A ranar Laraba ne 'yan sandan kasar Sweden suka hana wata sabuwar zanga-zanga a babban birnin kasar Stockholm, wadda ta hada da kona kur'ani mai tsarki
Lambar Labari: 3488636    Ranar Watsawa : 2023/02/09

Tehran (IQNA) Cibiyoyin makarantun gaba da sakandare 50 da ke karkashin kulawar cibiyar Maktab Al-kur’ani ta lardin Tehran suna gudanar da ayyukansu ne a daidai lokacin da ake gudanar da shekarar karatu ta 1401-1402, inda ake karbar sabbin dalibai na shekaru biyar da shida.
Lambar Labari: 3488033    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Masallacin yana da matsayi na musamman a Musulunci. Duk da cewa masallacin ana daukarsa a matsayin cibiyar ibada da bautar Allah, amma ayyukan masallaci a tsawon tarihi sun nuna cewa masallacin yana da matsayi na musamman a harkokin zamantakewa da siyasa, baya ga batutuwan addini.
Lambar Labari: 3487924    Ranar Watsawa : 2022/09/28

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta lardin Diyala da ke gabashin kasar Iraki ta aike da sako ga Massoud Barzani, shugaban jam'iyyar Kurdistan Democratic Party ta Iraki, inda ta bukace shi da ya kori 'yan kungiyar Mossad daga yankin Kurdawa nan take a yau 17 ga watan Maris.
Lambar Labari: 3487070    Ranar Watsawa : 2022/03/18

Tehran (IQNA) ‘Yan Sanda Isra’ila sun ruguza gidan wasu iyalan Falasdinawa a unguwar Sheikh Jarrah dake gabashin birnin Qods.
Lambar Labari: 3486843    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa, saka kungiyar cikin kungiyoyin 'yan ta'adda ba shi da wani tasiri a kan kungiyar.
Lambar Labari: 3486610    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) Gwamnatin Australia, ta sanya gabadayan kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon a jerin kungiyoyin da take kallo a matsayin na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3486599    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin ta’addancin na kunar bakin wake da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki a jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3485578    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Ministan harkokin wajen Iran ya mayarwa shugaban Amurka da martani dangane da barazana r da ya yi a kan akasar Iran.
Lambar Labari: 3483657    Ranar Watsawa : 2019/05/20

Bangaren kasa da kasa, an kame wani mutum dan shekaru 35 da yake aikewa da wasiku yana yi musulmi barazana a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482754    Ranar Watsawa : 2018/06/13

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
Lambar Labari: 3482470    Ranar Watsawa : 2018/03/12

Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin al'adun muslunci na jamhuriyar muslunci ta Iran akasar Senegal ya shirya wani horo kan ilimin ahlul bait (AS) a kasar.
Lambar Labari: 3481818    Ranar Watsawa : 2017/08/21

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar da ke kula da harkokin msuulmi a kasar Amurkka ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da barazana r kisan musulmi da wasu suka yi a kasar.
Lambar Labari: 3481246    Ranar Watsawa : 2017/02/19

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jahar Lagos da ke tarayyar Najeriya ta sake dawo da batun hana dalibai mata a makarantun firamare da sakandare saka hijabi.
Lambar Labari: 3481212    Ranar Watsawa : 2017/02/08