afahari

IQNA

IQNA - Gwamnan Qena na kasar Masar ya karrama Hajjah Fatima Atitou, wacce ta kammala haddar kur’ani mai tsarki tana da shekaru 80 a duniya, domin jin dadin kokarinta da ke kunshe da ma’anoni mafi girma na irada da azama.
Lambar Labari: 3494291    Ranar Watsawa : 2025/12/03

Tehran (IQNA) Fatemah Al Nuaimi 'yar kasar Qatar ce da aka saka a cikin jerin sunayen matasan shugabannin wasanni na duniya a matsayin mace Musulma ta farko da ke lullube.
Lambar Labari: 3488168    Ranar Watsawa : 2022/11/13