IQNA - Seyyedaboulfazl Aghdasi, wakilin Iran a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Bangladesh, ya nuna kwazo a daren jiya.
Lambar Labari: 3490517 Ranar Watsawa : 2024/01/22
Tehran (IQNA) Kungiyar Bayar da Agajin Gaggawa ta Al'ummar Palastinu ta kasar Mauritaniya ta kafa cibiyar kula da harkokin kur'ani da ilimin Sunnar Ma'aiki ta hanyar gudanar da aikin wakafi a Gaza.
Lambar Labari: 3488765 Ranar Watsawa : 2023/03/07
Tehran (IQNA) A jiya 20 ga watan Disamba ne aka fara shirin kammala saukar kur’ani mai tsarki ta “Al-Mustafa” bisa gayyatar da Sarkin Jordan ya yi masa a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3488322 Ranar Watsawa : 2022/12/12