iqna

IQNA

IQNA - An gudanar da taron kasa da kasa na mata musulmi a ranar farko ta taron kasa da kasa na hadin kan musulmi karo na 38 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3491898    Ranar Watsawa : 2024/09/20

IQNA - Kungiyar Jihadul Islami ta Falasdinu a safiyar yau Talata ta yi marhabin da kudurin kwamitin sulhu na tsagaita bude wuta a Gaza, kuma kungiyar Popular Front for 'yantar da Falasdinu a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewa, wannan kudiri yana bukatar garantin aiwatarwa.
Lambar Labari: 3491319    Ranar Watsawa : 2024/06/11

Nasser Abu Sharif ya jaddada cewa:
Tehran (IQNA) Wakilin kungiyar Jihadul Islami ta Palastinu a Iran, yayin da yake ishara da hare-haren guguwar Al-Aqsa da kuma laifukan da Isra'ila ke aikatawa a Gaza, ya jaddada cewa: A yanzu haka muna fuskantar wani yaki mai girma da yawa da ke bukatar cikakken goyon bayan musulmin duniya. Kamar yadda kafirai suke hadin kai, wajibi ne musulmi su hada kansu wajen kwato hakkinsu, mu hada karfi da karfe.
Lambar Labari: 3489990    Ranar Watsawa : 2023/10/17

Kungiyar Jihadul Islami ta Falasdinu:
Kungiyar Jihadin Islama ta Palastinu ta sanar a safiyar yau Laraba a matsayin mayar da martani ga yunkurin neman shahada da matasan Palastinawa suka yi a gabashin birnin Kudus wanda ya yi sanadiyar raunata wasu da dama daga cikin yahudawan sahyuniya: ci gaba da laifukan mamaya zai mayar da wuta da wuta ga makiya.
Lambar Labari: 3489580    Ranar Watsawa : 2023/08/02

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Falastinu sun zargi Mahmud Abbas Abu Mazin da ha'intar al'ummar falastinu, bayan ganawa da manyan jami'an gwamnatin yahudawan isra'ila.
Lambar Labari: 3486254    Ranar Watsawa : 2021/08/30

Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwar tsohon babban sakataren kungiyar fafutuka ta Falastinawa Jihadul Islami Dr. Ramadan Abadullah Shalah.
Lambar Labari: 3484874    Ranar Watsawa : 2020/06/08

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481230    Ranar Watsawa : 2017/02/14