Manama (IQNA) Bahrain ta sanar da cewa, a matsayin goyon bayan Falasdinu, za ta janye jakadanta daga Tel Aviv tare da yanke huldar tattalin arziki da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490082 Ranar Watsawa : 2023/11/02
Tehran (IQNA) Buga wani sako da mai shafin Twitter ya wallafa ya haifar da fushin Musulman Amurka.
Lambar Labari: 3488428 Ranar Watsawa : 2023/01/01