IQNA

Littafin Iran Ce Hasken Wayewa AN Fassara Da watsawa Da yaren Indonosiya

Bangaren al'adu; Litafin Iran Hasken Wayewa a fasra da watsa shi da harshen Indonosiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Litafin Iran hasken wayewa a fassara shi da kuma rarraba shi a tsakanin al'ummar wannan kasa ta Indonosiya da kuma yankin inda ya samu karbuwa daga mutanan yankin masu Magana da harshe guda na Indonosiya.Shi dai wannan litafi ya kumshi shafi 300 da yake bayani kan tarihin wayewar Iran da tasirinta a tarihi.

378559