Bangaren manema labarai" A cikin watan azumin Ramadana mutane dari da shirin suka musulunta a Saudiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna a hadaddiyar daular larabawa bayan ta nakal;to daga majiyar labarai a kasar Saudiya ta watsa rahoton cewa: komitin da ke kula da harkokin addini da kyautata juna akasar ta Saudiya a cikin wani rahoto na musamman ya bayyana cewa: a cikin wannan wata na azumin ramadana mutane dari da ashirin da biyar ne suka yi imani da addinin Musulunci kuma sun fit one daga kasashe dabandaban na duniya. Kuma rahoton ya kara da cewa tuni aka ware wasu ajijuwa da ake koyar da su sanin addinin Musulunci.
467710