Bangaren kasa da kasa: gwamnatin Spain ta yi watsi da bukatar jam'iyar al'umma ta kasar na hana sanya hijabi a mu'assishoshin ilimi a fadin kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai na Maria ta watsa rahoton cewa: gwamnatin Spain ta yi watsi da bukatar jam'iyar al'umma ta kasar na hana sanya hijabi a mu'assishoshin ilimi a fadin kasar. Mukaddashin farko na firaministan kasar Ta Spain a wani zama day a yi da manema labarai ya bayyana cewa; a dokokin kasar na Teresa Fernandez de la Vega a jinjina yancin addini da hakkin koyarwa saboda haka gwamnati dole ta taimaka wajen kiyaye wannan kundi.
570377