IQNA

Mahardata Kur'ani A Rundunar Sojin Kasar Iran Za Su Halarci

11:27 - February 01, 2011
Lambar Labari: 2073856
Bangaren kur'ani: shugaban hukumar da ke kula da akida da siyasa ya bayyana cewa; kamar yadda tsarin karba karba yake na babbar rundunar soji za su halarci gasar karatun kur'ani a kasar Saudiya kuma wannan gasar za a gudanar da ita ne a karshen watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a bbirnin makka harzuwa tsakiyar watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa; shugaban hukumar da ke kula da akida da siyasa ya bayyana cewa; kamar yadda tsarin karba karba yake na babbar rundunar soji za su halarci gasar karatun kur'ani a kasar Saudiya kuma wannan gasar za a gudanar da ita ne a karshen watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a bbirnin makka harzuwa tsakiyar watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in. Gudanar da irin wannan gasar karatun kur'ani ko shakka babu zai taimaka ainin wajan samar da kusanci a tsakanin rundunar sojijin kasasshen biyu da kuma kara masu ruhin imani da na kur.ani.



739040
captcha