IQNA

Farin cikin Falasdinawa bayan farmakin martani na "Alkawarin Gaskiya"

16:17 - April 15, 2024
Lambar Labari: 3490990
IQNA - Falasdinawa na Yammacin Kogin Jordan da Zirin Gaza sun yi murna bayan gudanar da farmakin Alkawarin gaskiya tare da harba makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka na Iran zuwa yankunan da Isra’ila ta mamaye.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

captcha