Bangaren al'adu da fasaha: kasuwar baje koli da fasaha a dakin al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran da aka fara a dalilin zagayowar zagayowar ranekun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran inda aka samu halartar ministan ilimi da tarbiya na lardin Panjab na kasar Pakistan.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje koli da fasaha a dakin al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran da aka fara a dalilin zagayowar zagayowar ranekun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran inda aka samu halartar ministan ilimi da tarbiya na lardin Panjab na kasar Pakistan.Wannan kasuwar baje kolin an fara kaddamar da shi ne a ranar asabar sha shidda ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamshiya har zuwa ranar ashirin da daya da watan na Bahman.
743159