Bangaren al'adu da fasaha; an nuna wasu makaloli da aka tattaro kan juyin dab a shi da iyaka kuma a wajan nuna wannan makalolin an samu halartar Huseini ministan al'adu da kuma kula da dangantakar musulmi da kuma Khurmashad shugaban hukumar da ke kula da harkokin al'adu da dangantakar musulmi kuma an nuna wannan makalolin ne a ranar goma ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an nuna wasu makaloli da aka tattaro kan juyin dab a shi da iyaka kuma a wajan nuna wannan makalolin an samu halartar Huseini ministan al'adu da kuma kula da dangantakar musulmi da kuma Khurmashad shugaban hukumar da ke kula da harkokin al'adu da dangantakar musulmi kuma an nuna wannan makalolin ne a ranar goma ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya. Wadannan makaloli da aka tattara suka zama tamkar lkittafi daya sun kumshi abubuwa da dama da suka shafi juyin juya halin da kuma fadakarwar musulmi a yau da dalilan da suka sa musulmi a yankin suka fara falkawa daga barci da kokarin kwato yancinsu da aka tauye da danne masu a fili karara da kuma ya sami asali da yadda shugabanni da gwamnatocin yankin ke hada baki da kasashe da gwamnatocin yammacin Turai.
1041838