IQNA

Shimfidar Abinci Mafi Tsawo A Kan hanyar Masu Tattakin Ziyarar Imam Hussain (AS)

23:07 - October 31, 2017
Lambar Labari: 3482055
Bangaren kasa da kasa, al’ummar lardin Ziqar a kasar Iraki suna gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattakin ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala.
Shimfidar Abinci Mafi Tsawo A Kan hanyar Masu Tattakin Ziyarar Imam Hussain (AS)Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jamar lardin Ziqar a kudancin kasar Iraki suna rigerige wajen gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattakin ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala, take da tazarar kilo mita 75 daga yankin.

Daga cikin ayyukan da suka yi har da shimfida wata shimfidar abinci mafi tsawo a tari wadda ta kai taswon kilomitoci, inda masu tattaki sukan tsaya su ci abinci a kan wannan shimfida su wuce.

Wannan dai na daga cikin ayyukan hidima ga masu ziyarar Imam Hussain (AS) da al’ummar wannan lardi suke gudanarwa a kowace shekara.

3658546




برپایی طولانی‌ترین سفره جهان در زیارت اربعین + تصویر
برپایی طولانی ترین سفره جهان در زیارت اربعین حسینی + تصویر

برپایی طولانی ترین سفره جهان در زیارت اربعین حسینی + تصویر

برپایی طولانی ترین سفره جهان در زیارت اربعین حسینی + تصویر

برپایی طولانی ترین سفره جهان در زیارت اربعین حسینی + تصویر

captcha