Kamfanin dillancin labaran IQNA, jaridar yanar gizo ta Wiam ta bayar da rahoton cewa, masu bincike a daddiyar jami’ar kasar Amurka ta Haward sun kai ga gano cewa cewa kur’ani shi ne littafi na adalci.
Masu binciken sun ce abin da suka gano shi ne kur’ani shi ne littafin da ya dace da adacia cikin rayuwar dan adam, domin babu zalunci a cikinsa.
Haka nan kuma sun bayyana cewa, hakika dukkanin masu bincike na gaskiya a duniya sun yarda da hakan, domin kuwa abin da ke cikin kur’ani yayi daidai da hankali da kuma adalci ga bil adama.
https://iqna.ir/fa/news/3872373