Kamfanin dillancin IQNA, a dubban mutanen Sudan sun gudanar da zanga-zaga a yau domin nuna neman a iawatar da dukkanin manufofin juyin da suka yi a cikin shekarar da ta gabata, inda suka data tutocin kasar kuma suka nufi ofishin firayi inista.
Gungun kawancen jam'iyyun siyasa da kungiyoyi masu neman sauyi ne suka shirya gangamin, bisa abin da suka kira jan kafa da kuma kasa aiwatar da abin da al'umma ke bukata har yanzu.
https://iqna.ir/fa/news/3875292