IQNA

Zanga-Zangar Al'ummar Pakistan Kan Cin Zarafin Manzo (SAW)

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: pakistan ، zanga-zanga ، jerin gwano ، cin zarafi