Yadda mabiya addinin kirista a fadin duniya suka gudanar da bukukuwan kirsimati na wannan shekara, da kuma shirin tarbar shekara ta 2021 mai kamawa.