Bisa ga wannan rahoton nuna babban makarancin kur’ani Ahmad Nu’aina na karatun aya ta 73 daga surat Zumar sanye da takunkumin fuska.
Ga tarjamar ayar:
Har a lokacin da suka je mata, alhãli kuwa an buɗe kofofinta, kuma matsaranta suka ce musu, Aminci ya tabbata a gare ku, kun ji daɗi, saboda haka ku shige ta, kuna madawwama ( a cikinta ).