IQNA

Dakin Ajiye Kayan Tarihi Na Hubbaren Sayyid fatima Ma'asuma A Birnin Qom

Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na hubbaren Sayyida Fatima Ma'suma amincin Allah ya tabbata a gare ta.

Dakin ajiyar kayan tarihi na hubbaren Sayyida Fatima Ma'asuma dai yana daga cikin wurare na tarihi a kasar Iran wada kuam daya ne daga cikin wurare na tarihin muslunci, wanda an gina wurin tun fiye da shekaru dubu daya da dari biyu da suka gabata.

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: tabbata