Zaman Taron Manema Labarai Kan Shirin Taron Makon Hadin Kan Musulmi
Tehran (IQNA) an gudanar da taron manema labarai dangane da shirin taron taron makon hadin kan musulmi na duniya.
A yau Sheikh Hamid Shahriyari babban sakataren cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci ya jagoranci taron manema labarai dangane da shirin taron makon hadin kan musulmi na duniya a birnin Tehran.