Tehran (IQNA) A ranar Juma'a ne aka fara gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Port Said karo na biyar a birnin na Masar inda 'yan takara daga kasashe 66 suka halarta.
Tun a ranar Juma'a ne aka fara gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Port Said karo na biyar a birnin na Masar inda 'yan takara daga kasashe 66 suka halarta a wurin wannan gasa.