IQNA

Bude gasar kur'ani ta kasa da kasa a Iran

Tehran (IQNA) A yammacin jiya ne aka bude gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 38 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran

Taron ya zo daidai da daren mab’as  tare da halartar Hojjatoleslam da musulmi Muhammad Javad Haj Ali Akbari, shugaban majalisar manufofin jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Abubuwan Da Ya Shafa: iran