An gudanar da jarrabawar shiga makarantun hauza a birnin Qum a ranar Juma’a a masallacin Imam Hassan al-Askari (AS) na birnin Qum tare da halartar dalibai kimanin 10,000.