IQNA

Ana ci gaba da baje kolin litattafan kur'ani mai tsarki a gidan tarihi na Nat'l a Iran

Tehran (IQNA) – Gidan tarihi na Iran na gudanar da baje kolin littafai na kur’ani a duk lokacin watan Ramadan.

A daidai lokacin watan Ramadan mai albarka, gidan tarihi na kasar Iran da ke birnin Tehran ke gudanar da baje kolin kayayyakin kur’ani mai tsarki.