IQNA

Makokin Muharram a Qom

IQNA - Ana gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Husaini (AS) a kwanaki goma na farkon watan Muharram a Husainiyar Fatemiyoon da ke birnin Qum a kowace shekara.