Masu ziyarar Arbaeen Sun Isa kudu maso gabashin Iran Kafin Tafiya Karbala
IQNA – An tarbi tawagar masu ziyarar na Iran da suka tashi daga Mashhad a birnin Darkhoveyn na lardin Khuzestan a ranar 3 ga watan Agusta, 2024. Masu ziyarar za su ci gaba da tafiya ta kafa zuwa birnin Kabala na kasar Iraki, domin halartar taron Arbaeen.